iqna

IQNA

IQNA – Makomar karshe ga Imam Khumaini ita ce Allah Madaukakin Sarki, tunaninsa ya ginu ne a kan Alkur’ani, kuma tsarinsa ya ginu a kan Musulunci, in ji wani malamin kasar Labanon.
Lambar Labari: 3493362    Ranar Watsawa : 2025/06/04

IQNA - Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, kasar Musulunci ta Iran karkashin jagorancin Imam Khumaini ta tsaya tsayin daka da tsayin daka kan 'yantar da Palastinu da birnin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3493354    Ranar Watsawa : 2025/06/02

IQNA - Gobe ​​13 ga watan Yuni ne za a gudanar da taron "Imam Khomeini mai girma (RA); abin koyi don kawo sauyi a duniyar Musulunci" a kamfanin dillancin labaran iqna.
Lambar Labari: 3493353    Ranar Watsawa : 2025/06/02

IQNA - Za a yi bayani dalla-dalla na baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da kasa karo na 32 a gaban shugabannin ma’aikatan kur’ani da kur’ani mai tsarki na ma’aikatar shiriya.
Lambar Labari: 3492823    Ranar Watsawa : 2025/02/28

A shirye-shiryen cikar shekaru 44 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci
Tehran (IQNA) A kwanaki 10 na Alfajr shirye-shiryen cikar shekaru 44 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci , Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya girmama tunawa da wanda ya assasa Jamhuriyar Musulunci ta Iran da halartar hubbaren Imam Khumaini a safiyar yau.
Lambar Labari: 3488585    Ranar Watsawa : 2023/01/31

Tehran (IQNA) diyar marigayi Imam Khomeini za ta gabatar da jawabin ranar Quds ta duniya a kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3484792    Ranar Watsawa : 2020/05/13

Bangaren kasa da kasa, a ranar laraba mai zuwa za a gudanar da zaman taro mai take kare hakkokin al'ummar palastinu, wanda zai gudana a kasar Uganda.
Lambar Labari: 3483673    Ranar Watsawa : 2019/05/25

Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a gudanar da zaman taro mai taken tunanin Imam Khomeini (RA) a kan kur’ani mai tsarki a Senegal.
Lambar Labari: 3482734    Ranar Watsawa : 2018/06/07

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shiri kan yadda ake gudanar da azumin watan Ramadan a kasar Iran a wata tashar talabijin ta Alshuruq a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3481603    Ranar Watsawa : 2017/06/12

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar harkokin wajen kasar Turkiya ta mika sakon ta'aziyya danagnae da harin ta'addancin da aka kai yau a Iran.
Lambar Labari: 3481589    Ranar Watsawa : 2017/06/07

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zama a kan mahangar Imam Khomeinidangane da adalcin zamankewa.
Lambar Labari: 3481567    Ranar Watsawa : 2017/05/31

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Anestito ta tarihi da ke kasar Belarus ta dauki nauyin shirya wannan taro na tunawa da ruce-rubucen Imam Khomeini (RA).
Lambar Labari: 3480829    Ranar Watsawa : 2016/10/06